09
Jun
Daga AISHA ASASA yau za mu taɓo ɗaya daga cikin matsalolin da rashin sani ko in ce yarda da duk wani abu da aka ce na qarin ni'ima ke janyo mana. Idan mun ɗauki kafafen sada zumunta a misali, wuri ne da ya haɗa masu ilimi da kuma mashiririta da ke neman janyo hankalin mutane ta kowacce hanya, ko don samun mabiya da yawa ko kuma don a ce sun iya.Wannnan kan sa su dinga ƙirƙirar ƙarya ko amfani da wani abun da ba su fahimta ba wurin yaɗa abinda zai iya cutar da mutane. Za ku iya yarda da…
