Skip to content
Friday, November 13
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • BIDIYO: Mutane da dama sun maƙale a bene da ya rushe a Abuja
Labarai

BIDIYO: Mutane da dama sun maƙale a bene da ya rushe a Abuja

EditorFebruary 2, 2023
Spread the love

Mutane da dama ake zargin sun maƙale a bene mai hawa ukun da ya rushe wanda ba a kammala aikin gina shi ba a yankin Gwarimpa da ke Abuja.

Majiyarmu ta ce iftila’in ya ritsa da ma’aikatan da ke aikin ginin.

An ga jami’ai daga hukumomi daban-daban a wurin da lamarin ya auku inda suke ƙoƙarin aikin ceto.

By Editor
Previous PostYa kamata maza su taimaka wa matansu a ayyukan gida da na aiki – Larai Binta Hassan
Next PostSharhin littafin ‘GAWA da RAI’

Sababbin Labarai

  • Yanke wa ’yan ta’adda 2,512 hukunci: Babbar nasara a yaƙi da ta’addanci
  • 2027: Tinubu, Atiku da Obi sun bayyana ƙudirorinsu
  • Manchester United ta maye gurbin Carrick da Pochettino a matsayin kocinta
  • Za a hukunta waɗanda suka kai wa ayarin APC hari a Katsina – Ɗangiwa
  • Tinubu ya ba wa ‘yan wasan Flamingos ladar miliyan N100 kowanne kan lashe Kofin Duniya
  • Rashin sanin muhimmancin rubutu ne ya sa gwamnati bata taka rawa a ciki – Larabi
  • 2027: APC ta naɗa kakaki uku yayin kwaskwarimar kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa
  • ‘Yan sanda a Kano sun cafke ɓarawon wayoyin hannu, sun ƙwato 222 da wasu ababe
  • Kasafin 2026: Tinubu ya buƙaci Majalisar Wakilai ta amince da ciyo bashin tiriliyan N10.8
  • Hisbah ta haramta wa ‘yan mata talla bayan ƙarfe 10 na dare a Katsina

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Yanke wa ’yan ta’adda 2,512 hukunci: Babbar nasara a yaƙi da ta’addanci

Yanke wa ’yan ta’adda 2,512 hukunci: Babbar nasara a yaƙi da ta’addanci

November 13, 2026
2027: Tinubu, Atiku da Obi sun bayyana ƙudirorinsu

2027: Tinubu, Atiku da Obi sun bayyana ƙudirorinsu

November 13, 2026
Manchester United ta maye gurbin Carrick da Pochettino a matsayin kocinta

Manchester United ta maye gurbin Carrick da Pochettino a matsayin kocinta

November 13, 2026
Za a hukunta waɗanda suka kai wa ayarin APC hari a Katsina – Ɗangiwa

Za a hukunta waɗanda suka kai wa ayarin APC hari a Katsina – Ɗangiwa

November 12, 2026
Tinubu ya ba wa ‘yan wasan Flamingos ladar miliyan N100 kowanne kan lashe Kofin Duniya

Tinubu ya ba wa ‘yan wasan Flamingos ladar miliyan N100 kowanne kan lashe Kofin Duniya

November 12, 2026

Bangarori

  • Adabi (379)
  • ()
  • Babban Labari (672)
  • Kasashen Waje (1516)
  • Kasuwanci (539)
  • ()
  • Labarai (19193)
  • Mata A Yau (382)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)