An samu aukuwar gobara a Talatar da ta gabata da daddare a kasuwar Karmo da ke Abuja, inda gobarar ta laƙume kayayyaki na maƙudan kuɗaɗe. Bayanai daga kasuwar sun nuna matsalar wutar lantarki ne ta haddasa gobarar.