BIDIYO: Yadda jirgin saman Nijeriya ya sauka Abuja

Spread the love

A ranar Juma’a jiragen saman Nijeriya, wato Nigeria Air, ya sauka Babban Filin Jirgin Saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.

A ranar Laraba aka jiyo Ministan Sufurin Jirafen Sama, Hadi Sirika, ya ba da sanarwa kan cewa, a wannan Juma’ar jirgin zai iso.

BIDIYO:

By Editor