Skip to content
Sunday, September 13
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Da Ɗumi-ɗumi: An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Ogun
Babban Labari, Labarai

Da Ɗumi-ɗumi: An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Ogun

EditorJanuary 23, 2024
Spread the love

‘Yan majalisar jihar Ogun 18 daga cikin mambobi 26 da majalisar ke da su ne suka amnince da tsige Shugaban Majlisar Jihar, Rt. Hon. Olakunle Oluomo, a ranar Talata.

MANHAJA ta gano cewa an sanar da Hon. Oludaisi Elimide a matsayin sabon Shugaban Msjalisar.

Ƙarin bayani na tafe….

By Editor
Previous PostDa Ɗumi-ɗumi: ‘Yan sanda sun mamaye Majalisar Dokokin Filato
Next PostDa Ɗumi-ɗumi: Mutfwang ya kafa dokar hana zirga-zirga a wani sashen Filato

Sababbin Labarai

  • Rikicin makamai ya jefa gwamnatin Iraƙi tsaka mai wuya tsakanin Amurka da Iran
  • Tsohon shugaban Saliyo ya koma gida bayan janye tuhumar cin amanar ƙasa
  • Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin kifar da gwamnatin soji
  • Mijin Shugabar Tanzaniya, Samia Suluhu ya rasu
  • Attajirin ɗan Nijeriya ya mutu bayan tiyatar ƙara girman mazaƙuta a Thailand
  • Ya kashe ƙaninsa kan irin albasa a Sakkwato
  • FCCPC ta fara binciken ficewar Uber daga Nijeriya
  • Kananan ma’aikatanmu za su mallaki hannun jari a matatar mai – Dangote
  • Tsadar lantarki ya jefa masana’antun Nijeriya cikin mawuyacin hali — MAN
  • Darasin da rasuwar jaruma Zee Diamond ta bar wa masana’antar fim

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Rikicin makamai ya jefa gwamnatin Iraƙi tsaka mai wuya tsakanin Amurka da Iran

Rikicin makamai ya jefa gwamnatin Iraƙi tsaka mai wuya tsakanin Amurka da Iran

September 13, 2026
Tsohon shugaban Saliyo ya koma gida bayan janye tuhumar cin amanar ƙasa

Tsohon shugaban Saliyo ya koma gida bayan janye tuhumar cin amanar ƙasa

September 13, 2026
Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin kifar da gwamnatin soji

Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin kifar da gwamnatin soji

September 13, 2026
Mijin Shugabar Tanzaniya, Samia Suluhu ya rasu

Mijin Shugabar Tanzaniya, Samia Suluhu ya rasu

September 13, 2026
Attajirin ɗan Nijeriya ya mutu bayan tiyatar ƙara girman mazaƙuta a Thailand

Attajirin ɗan Nijeriya ya mutu bayan tiyatar ƙara girman mazaƙuta a Thailand

September 13, 2026

Bangarori

  • Adabi (361)
  • ()
  • Babban Labari (663)
  • Kasashen Waje (1495)
  • Kasuwanci (537)
  • ()
  • Labarai (18147)
  • Mata A Yau (374)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)