
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja
An rantsar da ɗan majalisa Daniel Naanlong na jam’iyyar APC a matsayin sabon kakakin majalisar dokoki ta Jihar Filato.
Hakan ya biyo bayan murabus da Gabriel Dewan ya yi daga muƙamin.
Dewan, wanda ɗan jam’iyyar YPP ne, ya sauka ne daga muƙamin a ranar 2 ga watan Yuli, 2025 a yayin zaman majalisar.
Sauran bayanai za su biyo baya..
