LabaraiDattijo mai bibiyar Manhaja EditorApril 13, 2022April 13, 2022 Jaridar Blueprint Manhaja ta samu karɓuwar da hatta dattawa ma ba a bar su baya wajen bibiyarta ta. Wani dattijo na karanta Manhaja a dandalin saida jaridu na Wunti da ke cikin garin Bauchi ranar Litinin. HOTO: Khalid Idris Doya Share this:TweetPrintTelegramWhatsApp Related