Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Mal Nasiru Elrufa’i ya kai wa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyara a Daura. Tare dashi akwai Dujiman Adamawa, Alhaji Musa Halilu. Wannan na zuwa ne bayan awa 24 da zuwan tsohon mataimakin kasa Atiku Abubakar.
Buhari Salisu wanda tsohon mai ba shugaban Kasar shwara ne ya wallafa a shafin sa na X ranar lahadi, 23 ga watan Yuni.


