Mataimakin shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya isa birnin Jos don miƙa ta’aziyya ga babban malamin addinin musulunci Sheik Sani Yahya Jingir kan rasuwar ɗan uwansa Sheikh Sa’idu Hassan Jingir.