HOTUNA: Yadda Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya halarci ɗaurin auren Shafi’u Ibrahim Sharif da Fatima Muh’d Kachalla, da na Yahaya Usman da Aisha Musa Mohammed a masallacin Umar Bin Khattab na Hedikwatar JIBWIS dake Utako a Abuja, a ranar Juma’a, 31/1/2025

Spread the love
By Babaji