LabaraiHOTUNA: Yadda Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya sauka a Maiduguri, babban birnin jihar Borno a yau Talata don hutun bukukuwan ƙarshen shekara, inda ya yi fatan alkhairi tare da addu’ar samun zaman lafiya ga al’umma da ma ƙasa baki ɗaya BabajiDecember 24, 2024 Spread the love