HOTUNA: Yayin da Shugaba Buhari ya yi shirin gabatar da Umarah

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya shiga harami don soma gabatar da Umarah ne bayan kammala taron zuba jari a Saudiyya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *