Skip to content
Thursday, October 29
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Surukar Nuhu Ribaɗo ta rasu
Labarai

Surukar Nuhu Ribaɗo ta rasu

ukarofiAugust 27, 2024
Spread the love

Surukar Nuhu Ribaɗu, Hajiya Ummu Iya Abubakar ta rasu a safiyar Talata a Abuja.

Iyalan Farfesa Iya Abubakar ne su ka sanar da rasuwar.

An yi jana’izar ta da ƙarfe 1:30 a masallacin ƙasa da ke Abuja. Za a rufe ta maƙabartar Gudu da ke cikin Abuja.

By ukarofi
Previous PostHukumar NAPTIP ta ceto yarinya yar shekara 7 a Katsina
Next PostTaɓargaza: Mai shayi ya sheƙe matashi saboda taliya da madara a Jigawa

Sababbin Labarai

  • Kano: ‘Yan sanda sun cafke mutum biyu bayan daƙile yunƙurin garkuwa da mai gari
  • Majalisar dokokin Katsina ta amince da ƙirƙirar ‘yan sandan jihohi
  • An cafke ƙasurgumin ɗan daban da ke kitsa rikice-rikice a Kano
  • NAFDAC ta lalata magungunan bogi a Lafia
  • Shirin ciyo bashin biliyan $21.7 don zuba jari ne ba kashewa ba, inji Gwamnatin Tarayya
  • 2027: APC ta faɗaɗa kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu yayin da ta fitar da sabon jaddawali
  • Adabi daji ne ba a yi masa ƙyaure – Khalid Imam
  • CSACEFA ta yi jimamin rasuwar yara biyar a haɗarin mota a Gombe
  • Tinubu zai tafi Umara a gobe Alhamis
  • An bai wa ‘yan gudun hijira daga Shanga mafaka a Koko

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Kano: ‘Yan sanda sun cafke mutum biyu bayan daƙile yunƙurin garkuwa da mai gari

Kano: ‘Yan sanda sun cafke mutum biyu bayan daƙile yunƙurin garkuwa da mai gari

October 29, 2026
Majalisar dokokin Katsina ta amince da ƙirƙirar ‘yan sandan jihohi

Majalisar dokokin Katsina ta amince da ƙirƙirar ‘yan sandan jihohi

October 29, 2026
An cafke ƙasurgumin ɗan daban da ke kitsa rikice-rikice a Kano

An cafke ƙasurgumin ɗan daban da ke kitsa rikice-rikice a Kano

October 29, 2026
NAFDAC ta lalata magungunan bogi a Lafia

NAFDAC ta lalata magungunan bogi a Lafia

October 29, 2026
Shirin ciyo bashin biliyan $21.7 don zuba jari ne ba kashewa ba, inji Gwamnatin Tarayya

Shirin ciyo bashin biliyan $21.7 don zuba jari ne ba kashewa ba, inji Gwamnatin Tarayya

October 29, 2026

Bangarori

  • Adabi (377)
  • ()
  • Babban Labari (669)
  • Kasashen Waje (1511)
  • Kasuwanci (539)
  • ()
  • Labarai (18940)
  • Mata A Yau (380)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)