Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya cire sunan Maryam Shetty daga jerin waɗanda yake so ya naɗa muƙaman ministocinsa sannan ya zaɓo wasu guda biyu, wato Festus Keyamo da Dr Mariya Mairiga
Hakan ya bayyana ne a lokacin da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya karanto wasiƙar da Shugaban Kasa yayin zaman majalisar a ranar Juma’a.
Ƙarin bayani na tafe….