HOTUNA: Buhari ya ƙaddamar da kwamitin dokar harkokin fetur ta 2021

Da yake jawabi yayin ƙaddamarwar, Shugaba Muhammadu Buhari ya ce a tsakanin shekaru 10 da suka gabata, Nijeriya ta tafka hasarar damar zuba jari na kimanin Dala bilyan $50 saboda rashin tabbas da rashin tabbatar da dokar PIB ya haifar.