LabaraiDa Ɗumi-ɗumi: Sani Ɗangote ya kwanta dama EditorNovember 14, 2021 Spread the love Allah Ya yi wa ƙanin hamshaƙim ɗan kasuwar nan Aliko Ɗangote, wato Sani Ɗangote rasuwa. Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa Marigayi Dani Ɗangote ya rasu ne a wata asibitin Amurka a ranar Lahadi. Marigayi Sani Ɗangote