Skip to content
Saturday, November 21
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Allah Ya yi wa Cigarin Haɗejia, Salisu Zakari rasuwa
Labarai

Allah Ya yi wa Cigarin Haɗejia, Salisu Zakari rasuwa

EditorAugust 6, 2022
Spread the love

Allah Ya yi wa Kwamishinan Ciniki da Masana’antu na Jihar Jigawa kuma Cigarin Haɗejia, Alhaji Salisu Zakari rasuwa.

Da safiyar Asabar ake sa ran za a yi jana’aizarsa.

Ƙarin bayani na nan tafe…

By Editor
Previous PostAn damƙe ɗan sandan da ake zargi da karɓar na-goro a Edo
Next Post‘Yan sanda na bincike kan budurwar da ta rataye kanta a Kano

Sababbin Labarai

  • Jaruma Firdausi Yahaya ta janyo cece-kice bayan ta ci balangu akan takardar muƙaminta na tafiyar Atiku
  • ”Yan Palemo ba za su kai labari ba’, Tinubu ya yi wa APM ɗin su Makinde ba’a a gangamin Ibadan
  • Gwamnatin Katsina za ta kashe Naira biliyan 1.4 gyaran asibitin Ingawa
  • Majalisar Arewarmu Duniyarmu ta naɗa Madingo Garkuwan Afirka
  • ‘Yan bindiga sun halaka basarake da wasu, sun babbake ƙauye a Neja
  • 2027: An gayyaci Tinubu, Atiku, Obi da wasu huɗu zuwa muhawarar shugaban ƙasa a Abuja
  • Boko Haram ta tada bom a turken lantarki biyu na madatsar Kainji zuwa Jebba
  • Mahaifin Sanata Ai’sha Binani ya rasu a Abuja
  • Gwamnatin Tarayya ta fara gina sabuwar masana’antar samar da fasfon intanet mafi girma
  • 2027: ‘Yan adawa sun sanya ranar sake zama don ƙulla yarjejeniyar tsayar da ɗan takara guda

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Jaruma Firdausi Yahaya ta janyo cece-kice bayan ta ci balangu akan takardar muƙaminta na tafiyar Atiku

Jaruma Firdausi Yahaya ta janyo cece-kice bayan ta ci balangu akan takardar muƙaminta na tafiyar Atiku

November 21, 2026
”Yan Palemo ba za su kai labari ba’, Tinubu ya yi wa APM ɗin su Makinde ba’a a gangamin Ibadan

”Yan Palemo ba za su kai labari ba’, Tinubu ya yi wa APM ɗin su Makinde ba’a a gangamin Ibadan

November 21, 2026
Gwamnatin Katsina za ta kashe Naira biliyan 1.4 gyaran asibitin Ingawa

Gwamnatin Katsina za ta kashe Naira biliyan 1.4 gyaran asibitin Ingawa

November 21, 2026
Majalisar Arewarmu Duniyarmu ta naɗa Madingo Garkuwan Afirka

Majalisar Arewarmu Duniyarmu ta naɗa Madingo Garkuwan Afirka

November 21, 2026
‘Yan bindiga sun halaka basarake da wasu, sun babbake ƙauye a Neja

‘Yan bindiga sun halaka basarake da wasu, sun babbake ƙauye a Neja

November 21, 2026

Bangarori

  • Adabi (381)
  • ()
  • Babban Labari (673)
  • Kasashen Waje (1519)
  • Kasuwanci (539)
  • ()
  • Labarai (19392)
  • Mata A Yau (383)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)