LabaraiDa Ɗumi-Ɗumi: Mun kusa janye yajin aiki — ASUU EditorOctober 10, 2022 Spread the love Daga MAHDI M. MUHAMMAD Shugaban Ƙungiyar Malaman Jami’a ta Ƙasa (ASUU), Farfesa Emmanuel Esodeke, ya bayyana cewa, nan ba da jimawa ba za su janye yajin aikin da suka share watanni suna yi. Ƙarin bayani na tafe…