‘Yan majalisar jihar Ogun 18 daga cikin mambobi 26 da majalisar ke da su ne suka amnince da tsige Shugaban Majlisar Jihar, Rt. Hon. Olakunle Oluomo, a ranar Talata.
MANHAJA ta gano cewa an sanar da Hon. Oludaisi Elimide a matsayin sabon Shugaban Msjalisar.
Ƙarin bayani na tafe….
