Shugaba Tinubu ya naɗa shugabannin gudanarwa na Jami’o’in gwamnati

Spread the love

Daga BELLO ABUBAKAR BABAJI

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin shugabannin gudanarwa na jami’o’i da manyan makarantun gwamnatin tarayya kamar haka:

Jami’ar Nigerian Maritime, Okerenkoko, Jihar Delta: Temi Harriman — Shugaba; Adeola Adeogun — Memba; Benedict Aguele — Memba; Freeman Kasa — Memba; Babangida Alhassan Abdullahi — Memba.

Jami’ar kimiyya da fasaha, ‘Nigerian University Of Science And Technology, Abuja’: Rabe Mudi Bala — Shugaba; Mr. Akinola Fagbemi — Memba; Rakiatou Bagnou — Memba; Alwel Egwurugu — Memba; Femi Osabinu — Memba.

Jami’ar aikin gona ta gwamnatin tarayya da ke Bassam-Biri, Bayelsa, Federal University of Agriculture, Bassam-Biri: Bram Baifa — Shugaba; Richard Odigbo — Memba; Yomi Johnson — Memba; Fatima Owuna — Memba; Christy Akpehuan Omoruyi — Memba.

Jami’ar kimiyyar aikin lafiya, Federal University of Health Sciences da ke Kwale, Jihar Delta: Ahmadu Barau Banye Salisu — Shugaba; Aragbaye Oluwatosin Gbolagunte — Memba; Talba Bauchi — Memba; Akaninodo Kehinde Adekunle — Memba; Chibuike Ikenga — Memba.

Jami’ar kimiyyar lafiya, Federal University of Medical Science, da ke jihar Katsina: Habib Mohammed Ibrahim — Shugaba; Yau Aisha Abdulkadir — Memba; Shehu Kaka — Memba; Ibrahim Umar Abbah — Memba; Isijola Rasaki — Memba.

Jami’ar aikin gona, Federal University of Agriculture, da ke Mubi, Jihar Adamawa: Rukayyatu Abdulkareem Gurin — Shugaba; Peter Tanko Dogara — Memba; Amina Ibrahim Ndala — Memba; Owolabi Shamsideen Oseni — Memba; Olufemi Lawson — Memba.

Jami’ar Admiralty da ke jihar Delta, ADMIRALTY UNIVERSITY, IBUSA: Yusuf Mohammed — Shugaba; Sani Ndanusa — Memba; Abdul Oroh — Memba; Mary Okaba Agbo — Memba; Omasan Agbajoh — Memba.

‘THE NIGERIA FRENCH LANGUAGE VILLAGE, BADAGRY’ da ke Jihar Legas: Labiru Musa Kafur — Shugaba; Ibitoye Victor Philips — Memba; Bamgbose S — Memba; Musa Ayas — Memba; Ogenyi Okpokwu Emmanuel — Memba.

NATIONAL INSTITUTE OF NIGERIAN LANGUAGES, ABA da ke Jihar Abia: Victor O. Ukaogo — Shugaga; Anjare Samuel — Memba; David Turuka Ismaila — Memba; Adimchinaka Onwukwe — Memba; Princess Ify Ugo Okoye — Memba.

‘NIGERIAN ARMY UNIVERSITY, BIU da ke Jihar Borno: Awal Bawa Morike– Shugaba; Mohammed Bashir Umar — Memba; Monday Nanza — Memba; Mohammed Alhaji Audu — Memba; Sheriff Abdullahi — Memba.

‘FEDERAL UNIVERSITY OF MEDICINE AND MEDICAL SCIENCES, ABEOKUTA da ke Jihar Ogun: Usman Mohammed Shanawa — Shugaba; Kabiru Yahaya — Memba; Chinenye Love Moses — Memba; Uyiosasere Ekhosuehi — Memba; Joshua Oludare Adewale — Memba.

‘NIGERIA ARABIC LANGUAGE VILLAGE, GAMBORU NGALA’ da ke Jihar Borno: Ahmed Wambai — Shugaba; Gazali Hamza Suleiman — Memba; Imam Alfa Rahaman — Memba; Isah Kwayami — Memba; Mohammed Ize Mamman — Memba.

‘NATIONAL MATHEMATICAL CENTRE, SHEDA’ da ke Kwali a Abuja: Edna Njoku — Shugaba; Kovie Andrew Epetutu — Memba; Oyinkasola Okewoye — Memba; Ibrahim Musa — Memba; Sarah Tukura — Memba.

Shugaba Tinubu ya hore su da su gudanar da aikinsu cikin nagarta bisa kiyaye ƙa’idar aiki.

By Babaji