Akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya ta tsaida mafi ƙarancin albashi yau

Spread the love

Akwai yiyuwar yau gwamnatin tarayya zata amince da mafi Ƙarancin albashi da kuma tattauna sauran matsalolin da suke addabar ƙasar.

A na tunanin batun albashi shi zai jagoranci zaman domin kwamitin da aka naɗa domin tattauna mafi ƙarancin albashi ya bada rahoton sa ga Shugaban ƙasa.

By ukarofi