LabaraiAn ɗage shari’ar Kanu zuwa Janairun 2022 EditorNovember 10, 2021 Spread the love Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta ɗage ci gaba da sauraron shari’ar jagoran IPOB, Nnamdi Kanu, zuwa 19 da 20 ga watan Janairun 2022.