HOTUNA: Buhari a zauren taron Paris

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a wajen babban taron ƙwancen ƙasa da ƙasa da ke gudana a Paris, babban birnin Faransa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *