An sako ‘ya’yan alƙalin da aka yi garkuwa da su a Kaduna

Spread the love

Kwanaki 15 da yin garkuwa da ya’yan Alƙali Janet Galadima.

Shugaban ƙungiyar lauyoyi ta Nijeriya, Barista Godwin Ochai ne ya sanar da haka.

Sai dai mai magana da yawun ‘yan sandan Jihar kaduna, ASP Mansir Hassan ya shaida cewa yan bindigar sun kashe cikin ya’yan mai shekara 14.

Barista Ochai ya miƙa godiya ga Allah, da kuma addu’a Allah ba iyalan Alƙalin hakuri wannan iftilai.

By ukarofi