Skip to content
Sunday, September 6
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Birgediya-Janar Chukwu ya kwanta dama
Labarai

Birgediya-Janar Chukwu ya kwanta dama

EditorJanuary 6, 2023
Spread the love

Bayanan da Manhaja ta samu na nuni da Birgediya-Janar JTE Chukwu (mai murabus), ya kwanta dama.

Sashen Hulɗa da Jama’a na Rundunar Sojoji (DAPR) ne ya sanar da hakan, inda ya ce marigayin ya rasu ne ranar Alhamis.

Sanarwar ta ce marigayin tsohon Darakta ne na DAPR, kuma ya rasu ne a gidansa da ke Abuja.

By Editor
Previous Post‘Yan sanda a Kano sun cafke matasa 61 bisa zargin ƙwace wayoyi a taron Tinubu
Next PostSarkin Kano, Aminu Bayero ya angonce

Sababbin Labarai

  • Gangamin APC a Kano taron tsintsiya ne ba shara, inji kakakin PDP
  • Yadda masu tona kabari suka bayyana sirrin cire sassan jikin gawa don yin tsafin kuɗi
  • Tinubu ya farfaɗo da ’yan kasuwa da masu zuba jari – Fadar Shugaban ƙasa
  • BUA da Dubai na duba sabbin hanyoyin faɗaɗa haɗin gwiwar tattalin arziki
  • Dangote ya kare matakin ƙara farashin mai duk da faɗuwar ɗanyen mai a duniya
  • Ma’aikatar Ruwa ta Tarayya ta samar da Naira tiriliyan 1.83 a 2025
  • Yadda kotu ta yanke hukunci kan kisan mawaƙi Tupac bayan shafe shekaru ana bincike
  • Alanis Morissette ta kai tsohon manajan rangadinta ƙara kan zargin yi mata barazana
  • Saif Ali Khan da Akshay Kumar sun ƙara ɗaukar hankali da sabon fim din ‘Haiwaan’
  • Davido na ci gaba da mulkin jadawalin waƙoƙin Najeriya da waƙarsa ta B4 B4

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Gangamin APC a Kano taron tsintsiya ne ba shara, inji kakakin PDP

Gangamin APC a Kano taron tsintsiya ne ba shara, inji kakakin PDP

September 6, 2026
Yadda masu tona kabari suka bayyana sirrin cire sassan jikin gawa don yin tsafin kuɗi

Yadda masu tona kabari suka bayyana sirrin cire sassan jikin gawa don yin tsafin kuɗi

September 6, 2026
Tinubu ya farfaɗo da ’yan kasuwa da masu zuba jari – Fadar Shugaban ƙasa

Tinubu ya farfaɗo da ’yan kasuwa da masu zuba jari – Fadar Shugaban ƙasa

September 6, 2026
BUA da Dubai na duba sabbin hanyoyin faɗaɗa haɗin gwiwar tattalin arziki

BUA da Dubai na duba sabbin hanyoyin faɗaɗa haɗin gwiwar tattalin arziki

September 6, 2026
Dangote ya kare matakin ƙara farashin mai duk da faɗuwar ɗanyen mai a duniya

Dangote ya kare matakin ƙara farashin mai duk da faɗuwar ɗanyen mai a duniya

September 6, 2026

Bangarori

  • Adabi (360)
  • ()
  • Babban Labari (662)
  • Kasashen Waje (1495)
  • Kasuwanci (537)
  • ()
  • Labarai (18016)
  • Mata A Yau (373)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)