20
Jul
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce kusan ba zai yiwu wani ya zama shugaban ƙaramar hukumar ba tare da goyon bayan gwamnan jihar ba. Fayose ya faɗi haka ne a wani shirin gidan Talabijin na Channels: “Siyasa Lahadi,” a martanin da kotun ƙoli ta yanke. A makon da ya gabata ne dai kotun ƙolin ƙasar ta bai wa ƙananan hukumomi ‘yancin cin gashin kansu a fannin kuɗi, kamar yadda ta ce bai kamata a amince da shugabannin da aka zaɓo ko na riƙon ƙwarya ba a cikin tafiyar matakai na uku na…
