Skip to content
Saturday, June 20
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Kasuwanci
  • Da Ɗumi-Ɗumi: An tabbatar da rasuwar Babban Limamin Jos
Kasuwanci

Da Ɗumi-Ɗumi: An tabbatar da rasuwar Babban Limamin Jos

ukarofiJuly 11, 2024
Spread the love

Babban Limamin garin Jos, Sheik Lawai Adam ya rasu.

Sanarwar ta fito daga bakin ɗansa, Bashir Lawal Adam. Ya bayyana cewa babban limamin ya rasu a wani asibiti mai zaman kansa dake Jos yau da rana..

Sauran bayanai na zuwa…

By ukarofi
Previous PostTinubu da shugabannin ƙwadago na ganawa a Fadar Shugaban Ƙasa
Next PostShugaba Tinubu ya yi maraba da hukuncin Kotun Ƙoli kan cin gashin ƙananan hukumomi

Sababbin Labarai

  • Kano: Tsofaffin ɗaliban makarantar St. Louis sun nemi a binciki mutuwar ɗaliba, Nihal
  • Ofishin Sanata Yari ya ƙaryata zargin tallafa wa zanga-zangar ƙin jinin Tinubu
  • ‘Yan sandan Katsina sun kama ƙasurgumin dillalin ƙwaya
  • An fitar da jaddawalin sabuwar kakar wasannin Premier ta Ingila
  • Kotun Abuja ta yi wa mahaifiya da ƙanwar ɗan bindiga, Kachalla ɗaurin shekara 40 a kurkuku
  • Sufeto Janar Disu ya naɗa CSP Anietie Iniedu a matsayin kakakin ‘yan sanda
  • Tinubu ya sake ƙara wa’adin Shugaban Kwastom Adeniyi da wata shida
  • Tubabbun ‘yan bindiga sun kashe direba da sace mutane a yankin Birnin Gwari
  • Kaduna ta dace da tsare-tsaren Tinubu – Uba Sani
  • An shawarci mahautan Nijeriya su ci gaba da gudanar da sana’arsu cikin tsari

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Kano: Tsofaffin ɗaliban makarantar St. Louis sun nemi a binciki mutuwar ɗaliba, Nihal

Kano: Tsofaffin ɗaliban makarantar St. Louis sun nemi a binciki mutuwar ɗaliba, Nihal

June 20, 2026
Ofishin Sanata Yari ya ƙaryata zargin tallafa wa zanga-zangar ƙin jinin Tinubu

Ofishin Sanata Yari ya ƙaryata zargin tallafa wa zanga-zangar ƙin jinin Tinubu

June 20, 2026
‘Yan sandan Katsina sun kama ƙasurgumin dillalin ƙwaya

‘Yan sandan Katsina sun kama ƙasurgumin dillalin ƙwaya

June 20, 2026
An fitar da jaddawalin sabuwar kakar wasannin Premier ta Ingila

An fitar da jaddawalin sabuwar kakar wasannin Premier ta Ingila

June 20, 2026
Kotun Abuja ta yi wa mahaifiya da ƙanwar ɗan bindiga, Kachalla ɗaurin shekara 40 a kurkuku

Kotun Abuja ta yi wa mahaifiya da ƙanwar ɗan bindiga, Kachalla ɗaurin shekara 40 a kurkuku

June 20, 2026

Bangarori

  • Adabi (345)
  • ()
  • Babban Labari (651)
  • Kasashen Waje (1468)
  • Kasuwanci (533)
  • ()
  • Labarai (16500)
  • Mata A Yau (363)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)