Da Ɗumi-ɗumi: Kotun Ƙoli ta ayya Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa
Editor
Spread the love
Daga BASHIR ISAH
Kotun Ƙolin Nijeriya ta tabbatar da nasarar da Shugaba Bola Tinubu a matsayin Shugaban Ƙasa bayan lashe zaɓen shugabancin ƙasa da ya gudana a ranar 25 ga Fabrairun 2023.