Skip to content
Monday, June 29
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • Da ɗumi-ɗumi: Wasu mayaƙan Boko Haram/ISWAP 314 sun miƙa wuya
Labarai

Da ɗumi-ɗumi: Wasu mayaƙan Boko Haram/ISWAP 314 sun miƙa wuya

EditorJune 29, 2022
Spread the love

A ranar Laraba, mayaƙan Boko Haram/ISWAP su 314 suka miƙa wuya ga sojojin da ke yaƙi da ta’addanci a yankin Ƙaramar Hukumar Bama da ke Jihar Borno a shiyyar Arewa maso gabashin Nijeriya.

Babban Ofishin Sojiji ne ya bayyana hakan a shafinsa na facebook.

By Editor
Previous PostMecece makomar ɗaliban jami’o’in Nijeriya?
Next PostPDP ta ƙaryata labarin dakatar da shugabanta na ƙasa

Sababbin Labarai

  • Yadda ‘yan bindiga suka haska maƙudan kuɗaɗen fansar da suka karɓa a wani bidiyo
  • ISIS ta fitar da bidiyon babban rumbun makaman sojoji da ta ƙwace a Nijar
  • NDC ta zargi INEC da hana ta shiga shafin wallafa sunayen ‘yan takararta
  • Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kangiwa United ta cinye kofin Hon Sani Ɗanlami a Katsina
  • Hajjin 2026: Alhazai 4,256 na Jihar Kebbi sun dawo gida
  • Sakkwato: ‘Yan bindiga sun halaka limami da wasu uku, sun sace mutum 12 a wani sabon hari
  • An shirya taron tunawa da Buhari bayan shekara ɗaya da rasuwarsa babu yayatawa a Abuja
  • Maituraka ya raba ƙwai da indomi ga mutane 200 masu sana’ar shayi a Katsina
  • Jam’iyyar NDC a Zamfara ta yi watsi da hukuncin kotun Lokoja
  • Kofin Duniya: An kammala haɗa wasannin ‘yan 32 yayin da ƙasashen Afirka tara suka shiga karo na farko a tarihi

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Yadda ‘yan bindiga suka haska maƙudan kuɗaɗen fansar da suka karɓa a wani bidiyo

Yadda ‘yan bindiga suka haska maƙudan kuɗaɗen fansar da suka karɓa a wani bidiyo

June 29, 2026
ISIS ta fitar da bidiyon babban rumbun makaman sojoji da ta ƙwace a Nijar

ISIS ta fitar da bidiyon babban rumbun makaman sojoji da ta ƙwace a Nijar

June 29, 2026
NDC ta zargi INEC da hana ta shiga shafin wallafa sunayen ‘yan takararta

NDC ta zargi INEC da hana ta shiga shafin wallafa sunayen ‘yan takararta

June 29, 2026
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kangiwa United ta cinye kofin Hon Sani Ɗanlami a Katsina

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kangiwa United ta cinye kofin Hon Sani Ɗanlami a Katsina

June 29, 2026
Hajjin 2026: Alhazai 4,256 na Jihar Kebbi sun dawo gida

Hajjin 2026: Alhazai 4,256 na Jihar Kebbi sun dawo gida

June 28, 2026

Bangarori

  • Adabi (346)
  • ()
  • Babban Labari (652)
  • Kasashen Waje (1471)
  • Kasuwanci (533)
  • ()
  • Labarai (16672)
  • Mata A Yau (364)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)