Da ɗumu-ɗumi: Buhari ya sake ganawa da Emefiele

Daga IBRAHIM HAMISU, Kano

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugaban Babban Bankin Nijeriya, Godwin Emefiele, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a ranar Litinin.

Wannan dai shi ne karo na uku da Shugaba Buhari ke ganawa da Emefiele tun lokacin da aka fara matsalar rashin kuɗaɗe a hannu ‘yan Nijeriya,

Bayan kammala ganawar, Emefiele bai ya ƙi amsa tambayoyin ‘an jarida, inda ya fice daga Fadar ba da ɓata lokaci ba.