A wannan Alhamis ɗin aka samu aukuwar gobara a Babban Bakin Nijeriya (CBN) da ke Markurɗi, babban birnin Jihar Binuwai.
Ya zuwa haɗa wannan labarin babu wani cikakken bayani game da gobarar, amma tuni jami’aan kwana-kwana suka hallara wurin don kashe gobarar.