Hoto: Agama-Lafiya ya ziyarci Jaruma Maryam Yahaya a Kano

Talatar da ta gabata, Mai Bai wa Gwamnan Jihar Kano Shawara Kan Harkokin Addini, Hon. Ali Baba Agama-Lafiya, ya ziyararci jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, don duba lafiyarta sakamakon fama da rashin lafiya da take yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *