A ci gaba da rangadin da yake yi a tsakanin ƙananan hukumomin jiharsa, Gwamnan Jihar Nasarsawa, Engr. Abdullahi A. Sule, ya kai ziyarar ban-girma a fadar Mai Martaba Sarkin Nasarawa, Alh. Ibrahim Usman Jibril, da ke Ƙaramar Hukumar Nasarawa a ranar Alhamis.


