HOTO: ‘Yan bindiga sun buƙaci a biya fansar milyan N200 kafin sako jami’in da suka sace a NDA Kaduna
Editor
Spread the love
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Major Stephen Datong ne a lokacin da suka kai hari a makarantar horas da sojoji ta Kaduna, NDA a Talatar da ta gabata. Harin da ya yi sanadiyyar mutuwar jami’ai biyu, kana aka yi garkuwa da mutum guda.