HOTUNA: Buhari a wajen taron rantsar da Shugaba Abiy a Habasha

A Litinin da ta gabata aka rantsar da Abiy Ahmed a matsayin Firan Ministan ƙasar Habasha karo na biyu. Taron da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari tare da takwarorinsa suka samu halarta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *