Skip to content
Tuesday, June 23
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Labarai
  • HOTUNA: Gwamnan Nasarawa ya jefa ƙuri’a
Labarai

HOTUNA: Gwamnan Nasarawa ya jefa ƙuri’a

EditorFebruary 25, 2023
Spread the love

Daga TIDZALLA ZACCHAEUS a Nasarawa

Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya kaɗa ƙuri’arsa a mazaɓarsa mai lamba 001 da ke Gudi, cikin Ƙaramar Hukumar Akwanga.

Ya kaɗa ƙuri’ar ce da da misalin ƙarfe 11:49 tare da matansa biyu.

Gwamna Sule na daga cikin jerin gwamnonin da ke neman wa’adin mulki na biyu.

By Editor
Previous PostYanzu-yanzu: Shugaban PDP na Abuja ya mutu a haɗarin mota
Next PostHOTUNA: Kwankwaso ya kaɗa kuri’a a mazaɓarsa

Sababbin Labarai

  • DSS ta kammala hujjojinta akan El-Rufa’i yayin da kotu ta yi watsi da buƙatar sassauta sharuɗɗan beli
  • Sojoji sun kama ɗan ta’adda, sun ƙwato makamai a samamen Kano
  • Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa ƙudirin kafa dokar ‘yan sandan jihohi
  • Majalisar Dokokin Katsina ta yi kira da a cigaba da fatattakar ‘yan bindiga
  • Iyalan malamar Islamiyar da aka halaka a Kaduna sun bayyana yadda suka yi bankwana da ita
  • Gwamnan Zamfara ya jajirce kan ƙin sulhu da ‘yan bindiga duk da ci gaba da garkuwa da dattawa 50
  • Shettima ya halarci bikin cika shekaru 70 na Sarkin Lafia, ya ƙaddamar da sabbin banyoyi
  • Wacce rana ce ‘June 12’ kuma me ya faru a cikinta?
  • Gwari-gwarin yadda Tinubu ya lashe zaɓe tun kafin a kaɗa ƙuri’a
  • Sabon makamin Iran

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

DSS ta kammala hujjojinta akan El-Rufa’i yayin da kotu ta yi watsi da buƙatar sassauta sharuɗɗan beli

DSS ta kammala hujjojinta akan El-Rufa’i yayin da kotu ta yi watsi da buƙatar sassauta sharuɗɗan beli

June 23, 2026
Sojoji sun kama ɗan ta’adda, sun ƙwato makamai a samamen Kano

Sojoji sun kama ɗan ta’adda, sun ƙwato makamai a samamen Kano

June 23, 2026
Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa ƙudirin kafa dokar ‘yan sandan jihohi

Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa ƙudirin kafa dokar ‘yan sandan jihohi

June 23, 2026
Majalisar Dokokin Katsina ta yi kira da a cigaba da fatattakar ‘yan bindiga

Majalisar Dokokin Katsina ta yi kira da a cigaba da fatattakar ‘yan bindiga

June 23, 2026
Iyalan malamar Islamiyar da aka halaka a Kaduna sun bayyana yadda suka yi bankwana da ita

Iyalan malamar Islamiyar da aka halaka a Kaduna sun bayyana yadda suka yi bankwana da ita

June 23, 2026

Bangarori

  • Adabi (345)
  • ()
  • Babban Labari (651)
  • Kasashen Waje (1468)
  • Kasuwanci (533)
  • ()
  • Labarai (16552)
  • Mata A Yau (364)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)