Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Sanata Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, shi ma ya jefa ƙuri’arsa a mazaɓar Tunda da ke garin Kwankwaso cikin Ƙaramar Hukumar Madobi ta jihar Kano.