HOTUNA: Taron horar da ma’aikatan hukumar NAHCON

Ranar farko kenan ta bada horo kan shirin haɗin gwiwa tsakanin gwamnati da ‘yan kasuwa (PPP) wajen gina al’umma, wanda hukumar ICRC ta shirya a babban zauren taro na Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON) a ranar Laraba.

Mahalarta taron sun haɗa da Shugaban hukumar NAHCON na ƙasa, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, Kwashinan NAHCON, Alhaji Abdullahi Magaji Hardawa da sauran ma’aikatan NAHCON Staff.

Zauren taro
Zauren taro
Zauren taro