Alhamis da ta gabata, Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya jagoranci Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa na Jam’iyyar zuwa gidan ɗan takarar Shugaban Ƙasa na jam’iyyar, Sanata Asiwaju Bola Ahmed Tinubu don taya shi murnar lashe zaɓen fid-da gwani na APC a Larabar da ta gabata.
HOTUNA: Ziyarar Sanata Adamu da tawagarsa ga Tinubu





