Jimilar kiran kayayyakin masarufi na zamantakewa a watan Yuli ta kai Yuan tiriliyan 3.587

Daga CMG HAUSA

A yau Litinin, ofishin yaɗa labarai na majalisar gudanarwar ƙasar Sin ya gudanar da taron ’yan jarida game da yanayin tattalin arzikin ƙasa, inda kakakin hukumar ƙididdiga ta ƙasar Sin, kana babban direktan sashen kula da aikin ƙididdigar tattalin arzikin ƙasar, Fu Linghui ya nuna cewa, jimilar kirin kayayyakin masarufi a watan Yuli ta kai yuan triliyan 3.587, wanda ya ƙaru da 2.7% bisa makamancin lokacin a bara, kuma ya ragu da 0.4% bisa watan da ya gabata.

Ya bayyana cewa, a watan Yuli, yawan karuwar kuɗin da manyan masana’antu suka bayar, ya ƙaru da 3.8% bisa lokaci na bara, wanda ya ragu da 0.1% bisa watan da ya gabata.

Fassarawar Safiyah Ma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *