Mun shiga sabuwar shekara ta 2026

Spread the love

Da farko, ina fatan mu nutsu ganin yadda Arewa ta samu kanta a cikin halin gaba aura baya sayaki na rikita rikitar batun zargin yi ma Kiristoci kisan gilla. Wanda ga alamu wani abu ne wanda ake kira dokin maibaki ya fi gudu? Ai ko su Kiristocin ma su iya daurewa su maganta indai za su faɗi gaskiya batun cewa su ake kwara duk karya ce, kawai dai wada manufa ce wacce sai addua ganin yadda ƙasar Amurka tai gaban kanta wajen kawo ma yankinmu na arewa hare hare na iƙirarin kawar da ’yan ta’adda a yankin Arewa maso Yamma jihar Sakkwato da kuma arewa ta tsakiya jihar Kwara, dole ne duk mai hankali mu haɗu mu duƙufa addu’o’i a wannan sabuwar shekara ta miladiyya 2026 ta samun mafita ga Allah ganin yadda ta fuskar aincinmu ka samu sauƙi sama da lokutan baya haka a wannan lamarin ma ai ta addu’o’i Allah ya kare ƙasarmu da aukawa a cikin ruɗani, musamman na makircin ƙasashen yamma irin Amurka. 

Allah ka tsare yankimmu na arewa da Musulmi daga duk wani tuggu da makircin makiya.

Daga MUKHTAR IBRAHIM SAULAWA KATSINA.07066434519/08080140820′.

By ukarofi