Ramadan 2021: Jerin sunayen limaman da za su jagoranci salloli a Masallacin Ka’aba

Spread the love

Hukumar Saudiyya ta fitar da jerin sunayen limaman da aka tsara za su jagoranci sallar Tarawi da ta Tahajjud a Masallacin Makka Mai Alfarma yayin azumin Ramadan na bana.

Jaridar Hajj Reporters ta wallafa jerin sunyen limaman a shafinta na twita kamar haka:

  1. Sheikh Abdul Rehman Al Sudais
  2. Sheikh Saud Al Shuraim
  3. Sheikh Abdullah Awad Al Juhany
  4. Sheikh Maher Al Muaiqly
  5. Sheikh Bandar Baleelah
  6. Sheikh Yasir Al Dossary
By Editor