
Daga BELLO A. BABAJI a Abuja
A ƙoƙarinta na zamanantar da harkar ilimi a ƙasar, Gwamnatin Tarayya ta fitar da sabon jaddawalin darussan ɗaukar karatu a makarantun firamare, ƙaramar sakandare da babbar sakandare, inda ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su yi watsi da na bogin da ake yaɗawa a wasu kafafen labarai.
A wata takarda da Majalisar Binciken Ilimi da Ci-gaba (NERDC) ta fitar, an ɗauki matakin ne a ƙarƙashin shirin gyare-gyare a fannin ilimi na ƙasa (NESRI) wanda Ma’aikatar Ilimi ta jagoranta.
Sakataren NERDC, Salisu Shehu, wanda ya sanya hannu a takardar ta ranar 8 ga Satumba, 2025, ya ce za a aiwatar da jaddawalin ne akan kowane farkon zangon ɗayan biyu na matakin karatu, wato a aji 1 na firamare, aji 4 na firamare, aji 1 na JSS da kuma aji ɗaya na SSS.
Ya ce, manufar hakan ita ce a rage yawan adadin darussa ga ɗalibai da inganta sakamakon koyon karatu, kamar yadda ake yi a matakin sauran ƙasashen duniya.
NERDC ta bayyana cewa, za a fara bai wa malamai horo nan take domin tabbatar da aiwatar da sabon tsarin bisa inganci.
Ga yadda tsarin zai kasance daki-daki:
Daga aji 1 zuwa 3 a firamare__darussa 9 mafi ƙarancin, ko 10 mafi yawa.
Ga su kamar yadda WikkiTimes ta ruwaito:
“English Studies
Mathematics
Nigerian Languages (One Nigerian Language)
Basic Science
Physical & Health Education
Christian Religious Studies (CRS) for Christian pupils / Islamic Studies (IS) for Muslim pupils
Nigerian History
Social and Citizenship Studies
Cultural & Creative Arts (CCA)
Arabic Language (Optional)
Sai kuma “Primary 4–6 Minimum: 11 subjects | Maximum: 12 or 13 subjects
English Studies
Mathematics
Nigerian Languages (One Nigerian Language)
Basic Science and Technology
Physical & Health Education
Basic Digital Literacy
CRS (For Christian Pupils Only) / IS (For Muslim Pupils Only)
Nigerian History
Social and Citizenship Studies
Cultural & Creative Arts (CCA)
Pre-vocational Studies
French (Optional)
Arabic Language (Optional)”
Sai na ƙaramar sakandare, “JUNIOR SECONDARY SCHOOL (JSS 1–3)
Minimum: 12 subjects | Maximum: 13 or 14 subjects
English Studies
Mathematics
Nigerian Languages (One Nigerian Language)
Intermediate Science
Physical & Health Education
Digital Technologies
CRS (For Christian Pupils Only) / IS (For Muslim Pupils Only)
Nigerian History
Social and Citizenship Studies
Cultural & Creative Arts (CCA)
Trade Subjects (Choose one):
Solar Photovoltaic Installation & Maintenance
Fashion Design & Garment Making
Livestock Farming
Beauty & Cosmetology
Computer Hardware & GSM Repairs
Horticulture & Crop Production
Business Studies
French (Optional)
Arabic Language (Optional)”
Sannan kuma “SENIOR SECONDARY SCHOOL
5 Core and Compulsory Subjects
English Language
General Mathematics
One Trade Subject
Citizenship and Heritage Studies
Digital Technologies
Science
Biology
Chemistry
Physics
Agriculture
Further Mathematics
Physical Education
Health Education
Foods & Nutrition
Geography
Technical Drawing
Humanities
Nigerian History
Government
Christian Religious Studies
Islamic Studies
One Nigerian Language
French
Arabic
Visual Arts
Music
Literature in English
Home Management
Catering Craft
Business
Accounting
Commerce
Marketing
Economics
Trade Subjects (Choose one)
Solar Photovoltaic Installation & Maintenance
Fashion Design & Garment Making
Livestock Farming
Beauty & Cosmetology
Computer Hardware & GSM Repairs
Horticulture & Crop Production.”
