Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama Sheik Abduljabbar tare da gurfabar da shi a gaban wata kotun Musulunci.
Yanzu-yanzu: ‘Yan sanda sun cafke Abduljabbar a Kano