Dag CMG HAUSA
Albarkacin bikin ranar ma’aikata da ake gudanarwa a duk ranar 1 ga watan Mayu, shugaban ƙasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da sakon gaisuwa da fatan alheri ga daukacin sassan ‘yan ƙwadagon ƙasar Sin.
Cikin sama da shekaru 10 da suka gabata, shugaba Xi ya sha jinjinawa ƙwazon ma’aikata, dake kan gaba wajen ba da hidimomin da al’ummar Sinawa ke matuƙar buƙata.
Mai fassarawa: Saminu
