Tinubu zai yi wa ‘yan Nijeriya jawabi Ranar Dimukraɗiyya

Spread the love

Shugaba Tinubu zai yi ma yan Najeriya Jawabi ranar dimukraɗiya da misalin 7am ranar Laraba.

Mai baiwa Shugaban ƙasar shawara Ajuri Ngelale ne ya sanar da hakan a wani bayani da ya fitar ranar Talata a Abuja.

Wani sashen bayanin yana cewa ” Gidajen talabijin da rediyo da duk wasu kafofin yaɗa labarai su nemi jawabin ta hanyar gidan talabijin na ƙasa wato NTA da kuma FRCN”

By ukarofi