Gobara ta kama a Ado Bayero Mall da ke Kano

Spread the love

Wani sashen babban kantin nan na Ado Bayero ya kama da wuta.

Duk da cewar har yanzu ba a samu cikakken bayanin dalilin da yasa wutar ta kama ba, amma ma’aikatan kashe gobara sun halarci wurin.

An hana mutane zirga zirga a sashen da wutar ta kama har sai ma’aikata sun gama aikinsu.

By ukarofi