Skip to content
Tuesday, October 13
Manhaja – Blueprint Hausa version

  • Home
  • Rahoto
  • Shoprite za su rufe ofishinsu na Abuja 30 ga watan Yuni
Rahoto

Shoprite za su rufe ofishinsu na Abuja 30 ga watan Yuni

ukarofiJune 24, 2024
Spread the love

Babban kantin nan na Shoprite sun sanar da niyyar su na rufe ɗaya daga cikin ofishinsu dake Abuja daga ranar 30 ga watan Yuni.

Sun sanar cewa, za su rufe ofishin nasu dake Novare Central Mall, Wuse Zone 5.

Wani ma’aikacin Shoprite ɗin wanda ya buƙaci a ɓoye sunansa, yace zancen gaskiya ne, suma haka suke samun labari.

By ukarofi
Previous Post‘Ƴan bindiga sun kashe Mataimakin Shugaban Jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo
Next Post‘Yan sanda sun kama mutum huɗu da ake zargi da hannu a kisan wani babban soja

Sababbin Labarai

  • Gwamna Raɗɗa ya rantsar da sabbin masu bashi shawara
  • An halaka mutum 20 yayin da ‘yan bindiga suka yi wa ‘yan kasuwa da jami’an tsaro kwanton-ɓauna a Zamfara
  • Tsofaffin sojoji sun tare mashigar hukumar fansho a Abuja kan rashin biyan haƙƙoƙinsu
  • Tinubu ya ba wa Wike da Adeleke muƙami a kwamitin yaƙin neman zaɓensa
  • Amurka ta yi barazanar janye tallafin soji ga Nijeriya kan ɗaukar ƙananan yara aikin soja
  • Gwamnatin Tarayya ta shigar da sabuwar ƙara akan Adeyemin hukumar bogi
  • Hannun jarin Dangote: ’Yan Arewa ga dama kada a yi nadama
  • Ma’auratan Kaduna da aka sace sun yi magiyar a ceto su
  • Lokaci ya yi da za a tsabtace rundunar ’yan sandan Nijeriya gaba ɗaya
  • Shin ɓuya a yanar gizo makirci ne?

Yadda za a tuntube mu

Za ku iya tuntubar mu ta waɗannan hanyoyi, idan ku na da shawarwari ko ƙarin bayani:

Abubuwan da ke faruwa

Gwamna Raɗɗa ya rantsar da sabbin masu bashi shawara

Gwamna Raɗɗa ya rantsar da sabbin masu bashi shawara

October 13, 2026
An halaka mutum 20 yayin da ‘yan bindiga suka yi wa ‘yan kasuwa da jami’an tsaro kwanton-ɓauna a Zamfara

An halaka mutum 20 yayin da ‘yan bindiga suka yi wa ‘yan kasuwa da jami’an tsaro kwanton-ɓauna a Zamfara

October 13, 2026
Tsofaffin sojoji sun tare mashigar hukumar fansho a Abuja kan rashin biyan haƙƙoƙinsu

Tsofaffin sojoji sun tare mashigar hukumar fansho a Abuja kan rashin biyan haƙƙoƙinsu

October 13, 2026
Tinubu ya ba wa Wike da Adeleke muƙami a kwamitin yaƙin neman zaɓensa

Tinubu ya ba wa Wike da Adeleke muƙami a kwamitin yaƙin neman zaɓensa

October 13, 2026
Amurka ta yi barazanar janye tallafin soji ga Nijeriya kan ɗaukar ƙananan yara aikin soja

Amurka ta yi barazanar janye tallafin soji ga Nijeriya kan ɗaukar ƙananan yara aikin soja

October 13, 2026

Bangarori

  • Adabi (371)
  • ()
  • Babban Labari (668)
  • Kasashen Waje (1508)
  • Kasuwanci (538)
  • ()
  • Labarai (18686)
  • Mata A Yau (379)
© 2021 Viral Mag. All Right Reserved. WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes

Tags

Siyasa (1)