Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun take ƙasa ya rushe zaɓen fidda gwani na jam’iyyar PDP da ya ba Asue Ighodala nasara.
Zaɓen fidda gwanin wanda akayi 22 ga watan Fabarairu 2024 babu shi inji mai shari’a Ekwo. Ya bada dalilin hakan ne sabida masu Zaɓen cikin gida wato delegates guda 378 da yakamata suyi zaɓe ba a basu dama ba.
Sauran bayanai na zuwa…
