HOTUNA: Ministan harkokin waje ya fara ziyarar aiki a Jamhuriyar Nijar

Spread the love

Ministan harkokin wajen Nijeriya Yusuf Tuggar ya fara wata ziyarar aiki a Larabar nan 16 ga watan Aprilu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar

Ministan na Nijeriya dai na ɗauke da saƙon Shugaba Bola Ahmed Tinubu ga takwaransa na Nijar Janar Abdulrahmanne Tiani.

By ukarofi